SHAMAKIN SARKI

UNDER CONSTRUCTION

 

 

Duka da tannaki, Tabaibayi hana tafiya, Mari matsa bayi, Korau kan bayi, Agudima Sarkin jere, Da rabo gwamma wasoso, Korau saka lamido, Agudima shamaki mai gora, Agudima mai sarki, Shamakin uban gabasawa, Shamaki Amanan sarki,KIRARIN SHAMAKI